KWATANTA BIKIN SALLAR ASHURA DA YA SHAFI ADDINI TSAKANIN BIRNIN GHAT DA MURZUK

Main Article Content

Hassan Mahadi Jibrel

Abstract

Wannan takarda ta na, qoqari bayyana waxansu bukukuwa da suka shafi addini a birnin  Ghat da kuma birnin Murzuk,a qasar Libiya.ta hanyar bayani da kwatanta wxannan bukukuwa Wanda Hausawa suke kira da sallar bukin cika-ciki,da kuma Larabawan Ghat da kuma Murzuk  suke kira da sunan sallar bukin Ashura.Wanda ake gudanar da shi a ranar tara da goma ga watan Muharam,wato a farkon wata a shekarar musulunci.A garin Ghat a na kiransa da yaren A bzinawa da (Tallitin sibaibai)wato watan Muharam wanda ya zama wani bangare ne na ala'dunsu wadanda suke kiyyewa har ila you . waxannan bukukuwa da ake yi a birnin Ghat suna da siffofi daban –daban.kamar yadda muka ga abaya.wasu daga cikin su suna da halin bakin ciki na kisan Husaini wanda suke kira a Ghat da daren (alali yauxa) wato ita ma kalman abzananci ne ta ke nufin (faduwan sharifi) Awannan takarda an yi amfani da ra'in Edward (1959).domin nazarin qwatanta al'adu.Takarda ta mayar da hankali wajen gano al'adun da suka yi kama da waxanda suka banmbanta,a bangaren Ashura (cika ciki) tsakanin Larabawan Libiya mazaunan garen Ghat da kuma mazauna garen Murzuk.Ta hanyar tattaunawa da hira da kuma ziyartar gani da Ido don yin cikakken bayyani game da bincike.

Downloads

Download data is not yet available.

Article Details

How to Cite
Jibrel ح. م. (2023). KWATANTA BIKIN SALLAR ASHURA DA YA SHAFI ADDINI TSAKANIN BIRNIN GHAT DA MURZUK. Journal of Human Sciences, 23(1), 1–3. https://doi.org/10.51984/johs.v23i1.2859
Section
Articles