Kwatancin Al'adun Kaciya a Kano (Nijeriya) da Sebha Libya

Main Article Content

Hasan Jibrel

Abstract

Wannan takarda  da aka sa wa suna "Kwatancin Al'adun Kaciya a Kano (Nijeriya) da Sebha Libya takarda ce da ta bayyana asalin tarihin kaciya a wajen Hausawa Kanawa da Larabawa mazauna garin Sebhayana a Libya. Haka kuma takarda ta  bayyana al'adu da bukukuwa da yadda ake gudanar da kaciya a wajen Hausawa Kanawa da mazauna garinn Sebha na Libya. An yi amfani da ra'in Edward (shekarar 1959) dominusawa nazarin kwatanta al'adu.Takarda ta mayar da hankali wajen gano al'adun da suka yi kamanci da wadanda suka bambanta a bangaren kaciya a tsakanin Hausawa Kanawa da Larabawa mazauna garin Sebha,tarwa ta hanyar tattaunawa da hira da yin bitar littattafai da ziyartar gani da ido da yin cikakken bincike.

Downloads

Download data is not yet available.

Article Details

How to Cite
Jibrel ح. (2023). Kwatancin Al’adun Kaciya a Kano (Nijeriya) da Sebha Libya. Journal of Human Sciences, 22(1), 76–81. https://doi.org/10.51984/johs.v22i1.2483
Section
Articles