KAMANCIN ARARRUN KALMOMIN LARABCI A HARSHEN HAUSA TA HANYAR LAFAZI DA MA'ANA

المؤلفون

  • صالح الوسيع المبروك قسم اللغات والدراسات الأفريقية، كلية اللغات، جامعة سبها

DOI:

https://doi.org/10.51984/hg5raq18

الكلمات المفتاحية:

اليوم، حساب، خسارة، الحاج، ربا

الملخص

Wannan takarda.ta yi kokarin bayani Game daasu kamanceceniya tsakanin ararrun kalmomin. Hausa da asalinsu a larabci ta fuskar lafazi da ma'anar kama Yadda za'a gano  kalmar Hausa da lafzin Kalma da maa'na da Laraci sun yi kama da kalmar Larabci da kuma maa'an. zamu ga iri daya ne da kuma wasu haruffa sun yi   kamanceceniya wajen furta haruffa shi ma wannan ya bayyana mana cewa ne aro aka yiaga Larabci, kuma mun yi bayyanin game da wasu haruffan Hausa da Larabci ma za ka ga iri daya ne, da kuma wasu  haruffa na Hausa sun yi kamada haruffan na Larabci wajen furta su wanda yake nuna cewa su ma aro su aka yi wajen furta su wanda yake nuna cewa su ma su aka yi .  Wannan ya nuna mana tasirin mu'amala da su saboda a dinin musilinci da ciniki da kasuwanci da cakuduwar juna tsakanin su tun zamani- Har ILa yau.                                                                                

التنزيلات

تنزيل البيانات ليس متاحًا بعد.

التنزيلات

منشور

2026-08-12

إصدار

القسم

المقالات

الفئات

كيفية الاقتباس

KAMANCIN ARARRUN KALMOMIN LARABCI A HARSHEN HAUSA TA HANYAR LAFAZI DA MA’ANA. (2026). مجلة العلوم الإنسانية, 25(2), 13-17. https://doi.org/10.51984/hg5raq18

المؤلفات المشابهة

1-10 من 23

يمكنك أيضاً إبدأ بحثاً متقدماً عن المشابهات لهذا المؤلَّف.